--
Amma abin da yake da muhimmanci shine principles ɗin da suke bi behind the scenes.
A sabon Whitepaper na InterLink Foundation, sun bayyana core principles guda 8 da suke cewa sune foundation na ecosystem ɗin su.
Ga wasu daga cikin manyan principles ɗin:
• Non-profit orientation
Foundation ɗin tace ba ta aiki domin personal financial gain, sai domin growth da sustainability na ecosystem.
• Independence and neutrality
Sun ce babu wani individual ko external group da yake controlling Foundation.
• Integrity and honesty
Duk decisions da communications za su kasance cikin transparency da honesty.
• Ecosystem-first approach
Sun bayyana cewa long-term health na ecosystem yafi muhimmanci fiye da short-term hype ko personal interests.
• No value extraction
Foundation ɗin tace ba zata yi anfani da ecosystem domin insider advantage ko unfair benefit ba.
• No internal politics
Sun nuna cewa basa son power struggles da personal agendas cikin ecosystem governance.
• Support for open innovation
Suna encouraging builders, developers, da researchers daga global community su bada gudummawa wajen ci gaban ecosystem.
A takaice, wannan “Principles” section yana ƙoƙarin gina confidence cewa InterLink Foundation tana son tafiya da governance model mai fairness, transparency, da long-term vision.
A blockchain industry, principles suna da muhimmanci sosai saboda su ne suke determining yadda ecosystem zai kasance idan project ya girma zuwa global scale.
Read more: InterLink Foundation Whitepaper
#ITLG #ITL #InterLink @INTERLINKFOUNDATION